Friday, December 5
Shadow

Ahmed Musa yayi magana kan Rahoton dake cewa ya raba motoci

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Labarin da ke yawo cewa Ahmed Musa ya Raba Motoci Land Cruiser ga ‘Yan Wasa da Jami’an Kano Pillars Ba Gaskiya bane.

Labarin da ke yawo kan cewa Ahmed Musa MON, sabon shugaban gudunmawar ƙungiyar Kano Pillars, ya ba da sabbin motoci kirar Toyota Land Cruiser ga dukkan ‘yan wasa da jami’an kulob ɗin ba gaskiya ba ne.

Wannan labari ba shi da tushe, Don haka Jama’a su yi hattara da yada labaran ƙarya ko jita-jita da ke nufin yaudara ko rikita al’umma. Ana roƙon masu amfani da kafafen sada zumunta da su tabbatar da gaskiyar bayanai kafin yadawa, domin kare martabar mutane da ƙungiyoyi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mustapha Salihu yayi bayanin dadalilin da yasa bai kira sunan Kashim Shettima ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *