Ahmed XM Ya Rabu Da Matarsa Ta Farko “SOPHIE AUTA”

Tsohuwar Matar Babban Dan KIRIPTO Nan “AHMAD XM” Ta Bayyana Tabbas Babu Aure Tsakaninta Da Ahmed XM.
Bata Bayyana Dalilin Rabuwarsu Ba, Saidai Tana Rokon Addu’arku.
Wannan Labarin Bai Yiwa Mutane Dadi Ba, Saidai Kaddara Ta Riga Fata.