Monday, September 21
Shadow

Ali Nuhu ya taya dansa murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya dansa, Ahmad Murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Ali Nuhu ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yawa dan nasa fatan Allah ya masa Albarka.

Karanta Wannan  Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata "dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne"

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *