Thursday, March 26
Shadow

Allah Sarki: Ji yanda aka ga wani Kirista na sauraren wa’azin Sheikh Guruntum

An hangi wani Kirista na sauraren wa’azin babban malamin addinin Islama, Sheikh Guruntum.

Wani da ya shaida hakan ne ya fada a shafinsa na X

Inda yace:

“I just passed a Christian man in our area listen to Sheikh Guruntum’s Tafsir…”

Wani ya bashi amsar cewa da yawa suna ji ai.

Karanta Wannan  Kylian Mbappe yayi Hatrick a cikin Mintuna 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *