Tuesday, March 17
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Asalin dan mutuminnan da akewa laqabi da Sarkin Qarya ya fito yace dan Allah a daina ce masa Yarima

Asalin dan mutuminnan da akewa Laqabi da Sarkin Qarya, ya fito yace wani da ya bayyana tun farko yace shine dan mahaifin nasu har ana tara masa kudi ba gaskiya bane.

Yace su basu ma sanshi ba suma a kafafen yada labarai suke ganinsa.

Ya kara da cewa, yana rokon mutane su daina ce masa Yarima.

Karanta Wannan  Mahaddatan Alqur'ani Mai Girma A Jihar Borno Sun Sauke Alkur'ani Dubu Biyu Domin Allah Yasa Asiwaju Bola Ahmed Tinumbu Ya Yi Nasarar Zama karo na biyu Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027 .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *