Tuesday, October 6
Shadow

An bayyana wanda ake tunanin Kwankwaso zai tsayar takarar gwamna a 2027

Wasu rahotanni na yawo cewa akwai yiyuwar Kwankwaso ya tsayar da Ahmad Garba Bichi/Malam Ibrahim Khalil a matsayin ‘yan takarar gwamna da matai maki a zaben 2027.

Wannan Lissafi na zuwane yayin da Abba ya koma jam’iyyar APC.

Kwankwaso dai ya bayyana cewa, Abba ya masa Butulci ne inda har ya saka ranar Butulci dan tunawa da irin Butulcin da mutane suka masa.

Karanta Wannan  Bidiyo: Yanda jami'ar tsaron Matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara, A'isha Humaira daukar hoto da ita ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *