Tuesday, September 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ma’aikacin wutar lantarki ya makale a saman pol bayan da ya hau yanke wuta

Wannan Bidiyon wani ma’aikacin NEPA ne da ya hau pol yanke wuta amma ya maqale.

An ga yanda mutane suka taru suna kallo.

A karshe dai an ga yanda abokin aikinsa ya hau sama ya sakko dashi.

Karanta Wannan  Dangote ya wadatar da Najeriya da man fetur, Mun daina shigo da man fetur daga kasashen waje>>Inji 'Yan kasuwar man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *