Tuesday, April 7
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Mahaifi ya fito ya bayar da hakuri kan Bidiyon da bai dace ba da diyarsa ta wallafa a shafinta

Wannan Wani Mahaifi ne da ya fito ya baiwa Duniya Hakuri kan Bidiyon da diyarsa ta wallafa wanda ya nuna tsiraicinta.

Ya bayyana cewa, sun mata fada sannan ta musu alkawarin ba zata sakw aikata hakan ba.

Yace yana baiwa masu bibiyarta Hakuri.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka kai Amarya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Malika gidan Mijinta tana ta kuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *