Wannan Bidiyon yanda tsohon dan kwallon Najeriya, Mikel Obi ya fadi kasa yana kuka kenan bayan da Morocco ta cire Najeriya daga gasar AFCON.
An ga Obi kansa duke a kasa a cikin dakin daukar labarai.