Wednesday, April 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsaffin sojojin Najeriya suke wawar abinci a wajan Tunawa da ‘yan mazan jiya

Bidiyon tsaffin sojojin Najeriya na wawar abinci a wajan taron tunawa da ‘yan mazan jiya ya dauki hankula.

An ga tsaffin sojojin kowa na kokarin daukar abincin kamar dai yanda Almajirai ke yi.

Karanta Wannan  Matawalle Ga Amaechi: Jami'an tsaro na sa ido kan ka bisa cewa ƴan Siyasa na yin kisa don samun mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *