Monday, February 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles ke shirin buga matsayi na 3 da kasar Egypt a gasar AFCON

Wannan ‘yan kwallon Najeriya ne dake shirin buga matsayi na 3 a gasar AFCON dake gudana a kasar Morocco.

An gansu suna Atisaye.

Wasu sun rika kiran kada a buga wasan da Chukwueze.

https://twitter.com/i/status/2011896424536162549
https://twitter.com/i/status/2011906829438054676
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *