Monday, April 6
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsohon dan majalisar Tarayya, Hon. Gudaji Kazaure ya ke yawo a titi a kafa yana hira da jama’ar gari

Tsohon dan majalisar tarayya daga jihar Jigawa, Hon. Gudaji Kazaure kenan a wannan Bidiyon yake yawo a kafa yana hira da jama’ar gari.

Da yawa sun ce da bai aikata abin a zo a gani ba da bai isa yayi hakan ba.

Karanta Wannan  Ko Kunsan Cewa: Auren Mansurah Isah na biyu ya mutu?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *