
Wannan wani matashi dan Najeriya ne da yace yana tsaka ds tafiya zuwa wani gari amma da yaji labarin an baiwa Janar Christopher Musa mukamin Ministan tsaro.
Shine ya tsaya a wani kauye ya sayi Buhun shinkafa ya rabawa mutane kyauta.
Yayi fatan cewa Allah ya baiwa sabon Ministan nasara ya kawo karshen matsalar tsaron Najeriya.