Wannan wata Budurwa ce da aka sacewa waya tana tsaka da rawa a gidan Biki.
An ji ta tana cewa, Wayata-Wayata amma inaa, Barawon ya tsere da wayar.