Friday, January 16
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wata Yàrìnyà da aka aika dibar ruwa ta Fhàdà Rìjìyà

Wannan Bidiyon wata yarinya ce data fada Rijiya inda aka ga wasu na mata Bidiyon suna mata dariya.

Tace an aiketa ne kamin wannan hadari ya faru.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da masu mata Bidiyon musamman yanda suke dariya.

Karanta Wannan  GWANIN SHA'AWA: Yadda Kiristoci Suke Gadin Musulmai Suna Sallah A Yayin Źanga-Źanģàr Tsadar Rayuwa A Garin Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *