Saturday, January 3
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda ‘yan Najeriya suka shiga damuwa sosai bayan ganin kakakin majalisa, Godswill Akpabio yana tafiya da kyar yana dogara sanda

An hango kakakin majalisar dattijai, Sanata Godswill Akpabio yana tafiya da kyar yana dogara sanda bisa rakiyar mukarrabansa.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1955311072488964410?t=e_v88sFvmeE81bjCbMAz4g&s=19

Wasu dai sun rika cewa tsufa ne ke damunsa.

A baya dai an rika yada rade-radin cewa bashi da lafiya.

Karanta Wannan  Sanata Neda Imasuen na shirin komawa jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *