Saturday, March 28
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda ‘yar uwar Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tace Bakin cikin kama El-Rufai ne ya kai Mahaifiyarsu lahira

Wata ‘yar uwar Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ta fito tana kuka inda tace bakin cikin kamashine ya Qasheta.

Ta bayyana cewa, El-Rufai shi ne yakewa Mahaifiyarsu komai hadda wanka dan haka rashinsa ya sakata cikin damuwa.

Ta zargi cewa, gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ne ya kama El-Rufai kuma koma menene suka yi, tare suka yi.

A jiya ne dai Mahaifiyar El-Rufai ta rigamu gidan gaskiya a kasar Egypt.

Hakakan rahotanni sun bayyana cewa, Tuni an saki Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kyamarar Filin wasa ta Nuno Ali Jita bayan da ya je kallon wasan Sevilla vs Valencia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *