Wannan wani dan cacar Bet Naija ne da ya buga caca cewa Manchester City zata ci Manchester United saidai kuma hakan bata faru ba ya tafka Asara.
Manchester United ce ta yi nasara a wasan.
An ganshi yana ta kuka bayan da aka tashi wasan.