Thursday, January 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli Hotunan Mahaddacin Qur’ani da ‘yan Bìndìgà suka yi garkuwa dashi da iyayensa a jihar Katsina

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matashin Hafizin Ku’rani Kuma Ɗalibin Aji Uku A Sashen Koyan Aikin Likita Na Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria, Abdulsalam Rabi’u Faskari Kenan Da Ƴan Bìñďìģa Suka Sace Da Mahaifinsa Da Wasu Yayyansa Akan Hanyarsu Ta Komawa Gida Faskari, Bayan Gwamna Dikko Radda Ya Karrama Shi A Ranar Talata Da Ta Gabata

Allah Ya Kuɓutar Da Su Cikin Aminci!

Daga Jamilu Dabawa

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Tsohon shugaban Sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai Wani Janar da ya ce ya masa Qazafin cewa yana da hannu a matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *