Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki: Tauraruwar fina-finan Hausa cikin sheshekar tace ta bar harkar Film saboda ba riba

Tauraruwar fina-finan Hausa, ta bayyana cewa, ta bar harkar film saboda ba riba.

Tace shekarunta 20 tana harkar film amma bata ajiye komai ba.

Ta bayyana cewa yawanci dubu 5 ake biyansu idan suka yi fim.

Ta kara da cewa, yanzu haka bata da inda zata zauna sannan bata da sutura kuma abinci ma yana musu wahala.

Tace da zata samu Mijin aure, zata yi aure ta huta.

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7590881103548894476?_t=ZS-92l4dwPER04&_r=1
Karanta Wannan  Dukkan Alamu na nuni da cewa, kasar Amurka da Israyla na gaf da afkawa kasar Ìràn da yaki, Amurkar ta fara kwashe 'yan kasarta daga ofisoshin jakadancin dake gabas ta tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *