Friday, January 16
Shadow

Allah Sarki: Yana daya daga cikin Sojojin da suka rasa Rhayhuwarsu tare da Janar Muhammad Uba

Wannan sojan na daya daga cikin wadanda ‘yan ÌŚWÀP suka Khashye a harin kwantan baunar da suka kaiwa tawagar janar Muhammad Uba.

Dan uwan sojan ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  Mun kusa fara biyan alawus ɗin naira 77,000 - NYSC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *