Wannan wani dan Najeriya ne daga Kano da ya je kasar Libya neman kudi.
Saidai yace ko makiyinsa bayawa fatan ya je Libya.
Ya bayar da labarin irin wahalar da ya sha dalla-dalla.