ALLAHU AKBAR: Na fito ne daga kasar Japan kuma na musulunta, Allah shi ne rayuwata Allah ne burina. Musulunci addini ne na hakika a duniya. A baya ni Kirista ce yanzu na musulunta.