Wednesday, January 15
Shadow

Amfanin karkashi a gashi: Yadda ake wanke kai da karkashi

Ga yanda ake amfani da Karkashi dan gyaran gashi.

Akwai hanyoyi da yawa, ga kadan daga cikinsu:

  1. Da farko zaki samu busasshen karkashi ki dakeshi aturmin qarfe sai kisa ruwa mai zafi a bap Na wanka sai ki zuba karkashin Dan dadai sai ki zuba shampoo sai ki saka ruwan toka ko kanwa sai ki kada zakiga yayi kumpa sosai kuma yayi kore shar sai ki tsaga tsakiyan Kai ki raba gashi biyu sai kisa ta sunkuyo cikin bap din sai ki qulle gefe daya ki wanke dayan ruwa ya shiga sosai ki Mirza da kyau sai ki matseshi ki dauko cokali idan kika matse sai ki katse shi da cokali ruwan yana bin jikin cokali har sai kinga ya daina sai ki daure shi sai kiyima dayan gefen ma haka. Idan ya bushe kika taje kan zakiga idan da akwai abin karkashin zai fita sai ki samu mai oil ko zai tun ki shafa shknn
Karanta Wannan  Gyaran gashi da kwai

Note: abindayasa ake saka ruwan toka sbd idan kinada dandrupp zaifita.

Hanya ta 2:

Ki samu bushashen karkashi ki jika idan y jiku zakiga har kauri yake saiki kankare cucumber ki d Albasa kisa ai ciki sannan in kina d lalle kisa saiki bari Suma Sudan jiku Kona 1hr ne saiki wanke Kai dashi.

Hanya ta 3:

Zaki zubama kalkashin ruwan dumi kImurjeshi zakiga yana yauki sekisa shanpo zaki iya tacewa kicire Ganyan sekiraba gashinan kamar zakisa mai seki riqa diban ruwan kal kashin kina ciccudawa harsekin gama seki taje kinayi kina matse ruwan idan ruwan yatsane seayimiki sangas.

Hanya 4:

Zaki jika karkashin da ruwan dumi dai dai yanda zai isheki ki raba gashin biyu ki wanke rabi ki chuda harsai ruwan karkashin ya shiga sai kisaka shampoo ki chuda sai ki saka ruwan karkashin ruwan ki wanke tas har kumpan ya fita. Haka zakiyiwa daya part din.

Karanta Wannan  Gyaran Gashi

Hanya ta 5:

Inkikasa ruwanki Kamar cikin karamar buta Sai kizuba a robar wanka kisaka shampoo da karkashin aciki yaikuppa saiki samutun ya sunkuyo kiwankemai kidauraye da wani ruwan Dan maikyau saiki tufke kishafa Mai idan yabushe zakiga yayi Kamar shampo

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *