Tauraruwar Fina-finan Hausa, Mansurah Isa ta saka wasu hotuna a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Saidai Wani ya mata tambayar cewa, wai shin ba ance ta yi aure ba?