A ranar talata aka ɗaura Auren Faruk Abubakar da Amaryarsa Fa’iza, bayan da Magabatan Faruk suka je neman izinin ɗansu zai fara nemar ‘yarsu nan take mahaifin yarinyar ya tara mutane aka ɗaura Aure.
Daga Humaid Alhaji Lawal