Tuesday, January 6
Shadow

An bayyana kasashen Duniya da suka fi mata kyawawa guda 20

Wani Bincike ya gano kasashen Duniya 20 da suka fi mata kyawawa.

Ta daya itace kasar Turkiyya, sai Brazil na bi mata.

Kasar Faransa ce ta zo ta 3.

A matsayi na 20, kasar Bulgaria ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wajan da aka ware za'a gina kabarin Shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *