Saturday, December 13
Shadow

An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin India da Pakistan

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Indiya da Pakistan sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta nan take.

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Truth Social, Trump ya ce: “Bayan tattaunawa ta tsawon dare da Amurka ta shiga tsakani, ina farin cikin sanar da cewa Indiya da Pakistan sun amince da tsagaita wuta nan take.

“Ina yi wa duka ƙasashen murna saboda amfani da hankali wajen amincewa da tsagaita wuta,” in ji Trump.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta kashe Naira Biliyan 19 wajan kula da jiragen shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a cikin watanni 15 da suka gabata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *