Wednesday, July 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Gafarar Allah da Rahamarsa ba wasa bane: Sai ka aikata zunubi yace a rubuta maka lada, ko ka aikata zunubu ya mantar da mala’ikun ba zasu rubuta ba>>Sheikh Maqari

Babban malamin Addinin Islama Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, Rahamar Allah yawa gareta.

Yace idan Allah yaso, sai mutum ya aikata Laifi a rubuta lada ko kuma ya aikata laifi a mantar da mala’ikun ba zasu rubuta zunubinba.

Yace ko kuma idan mutum ya aikata Zunubi sai a aiko babbar gafara da zata shafe Zunubin da ya aikata.

Da yawa sun yi Kabbarar Allahu Akbar.

Karanta Wannan  Kotu ta bukaci a nemo mata Tsohuwar ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouk Ruwa a jallo, saboda ta ki zuwa kotu wajan da ake Shari'ar ta ta zarginta da satar dala Miliyan $1.3 da Naira Miliyan 746.6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *