Friday, December 5
Shadow

An kai Jami’an tsaro na musamman jihar Benue bayan munanan hare-hare

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun ce an kai jami’an tsaro na musamman jihar Benue bayan munanan hare-haren da suka faru a jihar.

Gwamnan jihar, Hyacinth Alia ne ya bayyana hakan ta bakin kakakinsa, Mr Tersoo Kula a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai a Makurdi.

Ya bayyana cewa yana tare mutanen jihar a takaicin da suke nunawa na harin da aka kai wanda yayi sanadiyyar kisan mutane Akalla 100.

Gwamnan yace yana hada kai da jami’an tsaro na tarayya wanda yanzu haka sun kan hanyar zuwa jihar.

Ya jawo hankalin sarakuna da shuwagabannin addini su rika yiwa matasa Hudu ba me kyau dan inganta tsaro a jihar.

Karanta Wannan  Idan Peter Obi ya dawo PDP ya tsaya takarar shugaban kasa, babu wani dan takara daga Arewa da zai iya kayar dashi>>Inji Farfesa Jerry Gana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *