An kama wani mutum dan shekaru 35 me suna Adeniyi da ya hada baki da masu garkuwa da mutane suka sace me gidan da yake haka.
Bayan kamashi an gano dalar Amurka $2000 a gidansa.
Ana kyautata zaton ‘yan Bindigar ne suka bashi.