Friday, January 2
Shadow

An saka dokar hana hana zirga-zirga a jihar Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa,an saka dokar hana zirga-zirga a jihar ta tsawon awanni 24 biyo bayan rikice-rikicen da suka barke a jihar bayan zàngà-zàngà.

Wasu masu zanga-zangar dai sun farwa ma’aikatun gwamnati da hari wanda hakan ya jawo hatsaniya a jihar.

Karanta Wannan  Hotuna: Daliba Wadda ta biyawa kanta kudin makaranta da aikin share-share ta kammala jami'a da sakamako me kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *