Friday, December 5
Shadow

An zargi cewa An fifota baiwa Adam A. Zango kulawa fiye da sauran wadanda suka yi Hadari tare a Asibiti inda aka bar su duk da sun fi shi jin jiki, har daya ta rasu daga ciki

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bayan da kafar Hutudole ta wallafa labarin wata matashiya me suna Natasha wadda ta koka kan yanda mutane ke baiwa Adam A. Zango fifikon Addu’a fiye da sauran wadanda suka yi hadari tare, Wani da yayi ikirarin cewa yana asibitin da aka kai su Adam A. Zango me suna Ibrahim Kalil yace ko a Asibiti haka aka fi baiwa Adam A. Zango fifiko fiye da sauran wadanda suka yi hadarin tare.

Ga abinda ya fada kamar haka:

“Wallahi gaskiya ta faɗi ko a asibitin da aka kawo su ana zuwa kan Adam Zango akayi ana duba shi sai daga baya akazo aka samata ruwa. Kuma kowa yagani yasan itace take buqatar emergency da ita da Alhaji Habu shi wanda zata aura.

Karanta Wannan  Gwamnatin Kasar Saudiyya Ta Kama Matar Rìkàķķen Ďàn Bìndiģa Ado Aliero Da Mahaifiyarsa A Yayin Da Suka Je Aikin Hajjì

Haka aka bar yarinyar nan a yashe wallahi nida abokina muka ringa yi mata fifita idan ta fado daga gado mu mayar da ita har ta mutu muna kallonta. Shi kuma mijin dazata aura ko kallonsa ba’a ayi ba har wani mutum yazo daga Cikin Kano yazo ya tafi da gawar yarinyar da shi mutumin zuwa Aminu Kano.”

Muna fatan Allah ya baiwa Adam A. Zango Lafiya da sauran wadanda suka yi hadari tare sannan wanda suka rasu Allah ya jikansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *