Friday, December 26
Shadow

Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya>>Inji Fafaroma Leo

Shugaban Kiristoci darikar Katolica, Fafaroma LEO XIV ya bayyana Najeriya a cikin kasashen Duniya da akewa Kiristoci Khisan Kyiyashi.

Ya bayyana hakane a sakon da ya fitar kan Khisan Kiristoci da aka yi a kasar Congo

Yayi kiran da a yi addu’a dan daina duk wani rikici.

Karanta Wannan  Maganin bugawar zuciya da sauri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *