Ana yada rade-radin cewa, Sanata A’ishatu Binani ta sayi ginin da Sakatariyar APC dake Adamawa inda ta baiwa jam’iyyar sati daya a tashi a bata gininta.
Saidai Sanata Binani bata tabbatar ko musanta wannan rahoto ba zuwa yanzu