Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata ‘yar Fulani taji sanyin AC tace Motar naku akwai akwai aljanna sanyiiiiiiii

Wasu ‘yan Fulani da me mota ya tsaya a gefen titi dan sayen Mangwaro daga hannunsu sun bayar da nishadi.

Daa daga cikinsu tace akwai Aljanna a motar bayan da ta ji sanyin AC.

https://twitter.com/Deejamarh/status/1918565033149145305?t=equ8lvutilSkk-K2rN6lSw&s=19

Da yawa dai sun ce ashe ba sharri akewa Fulani ba wani abin idan an ce sun yi.

Karanta Wannan  Trump ya naɗa Elon Musk shugaban ma'aikatar inganta aikin gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *