Monday, December 15
Shadow

Ana zargin Shugaban hukumar CAC, Magaji ya sayi gidan dala $200,000 a kasar Morocco yayi aure, saidai auren be dade ba ya rabu da matar

An zargi shugaban hukumar CAC dake wa kamfanoni Rijista, Magaji da saye gidan Dala $200,000 a kasar Morocco.

Yayi aure amma auren be dade ba ya lalace.

Karanta Wannan  Ni a wajena bana goyon bayan janye 'yansanda daga baiwa manyan mutane a kasarnan Kariya>>Inji Sanata Aliyu Wamako

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *