Friday, April 10
Shadow

APC kamar Jirgin Annabi Nuhu(AS) ne duk Wanda bai shigo ba ba zai tsira ba>>Inji Gwamnan Nasarawa

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa, jam’iyyar APC kamar Jirgin Annabi Nuhu(AS)take.

Ya bayyana hakane a ranar Asabar wajan karbar wasu sabbin ‘yan siyasa da suka shiga jam’iyyar ta APC.

Yace Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya basu kudade masu yawa su yiwa mutane aiki shiyasa ma bai ga dalilin da zai hana a sake zaben Shugaba Tinubu a karo na biyu ba.

Yace APC itace jirgin Annabi Nuhu kuma duk wanda bai shiga ba za’a barshi a baya.

Karanta Wannan  Sunayen Jami'o'i 11 Masu Zaman Kansu Da Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ba Su Lasisi A Zaman Majalisar Zartaswa Ta Kasa, Yau Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *