Friday, September 11
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Juma’a ya farane daga Naira N1,361.75.

Saidai da gari ya dan waye farashin ya sauka zuwa Naira N1,360.75 akan kowace dala kamin daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa, farashin Dalar ya farane akan Naira N1,450 zuwa Naira N1,450 a garuruwan Abuja, Kano da Legas.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Duminsa: Bayan Daurin aure, Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Kinal da Angonta sun saki zazzafan Bidiyo suna Rùngùmar juna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *