Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwai sanda bani da ko sisi a Asusun bankina kawai sai na tuna ashe ina da karama, sai nayi addu’a, Dubu dari biyar ta shiga Asusun bankina>>Inji Fasto

Wani fasto ya bayyana yanda a cewarsa yayi wata addu’a a yayin da bashi da ko sisi sai ga Naira 500,000 a asusun bankinsa.

Faston ya gayawa mabiyansa hakane a cocinsa inda yace idan mutum na da karfin Imani da karama, zai iya sarrafa Dukiyar Duniya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kwana daya da sakin matarsa, Gfresh Al-amin ya kuma aikawa a nemo masa auren wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *