Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu barayin mashin da suka sace mashin a Danladi Nasidi, Kano

Wasu barayin mashin sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka gansu sun sace mashin a Danladi Nasidi Kano.

Barayin mashin din da Bidiyon su ke ta yawo an ga wani matashi ne da wani da ya fara manyanta.

Da yawa dai na ta kiran cewa a yi ta yadawa har a gansu.

Karanta Wannan  Ni ne na fara saka Hoton Hamisu Breaker a matsayin mawaki a social media amma Naira Dubu 30 ta hadamu, ya kasa bani>>Ayatullahi Tage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *