Wednesday, March 18
Shadow

Arewa kadai ba zata iya sa dan takara ya ci shugaban kasa ba>>Tanko Yakasai

Babban dan siyasa daga jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa, kuri’ar Arewa kadai ba zata saka dan takara ya ci zaben shugaban kasa ba.

Yace hakanan kuri’ar kudu kadai itama ba zata sa mutum ya ci zaben shugaban kasa ba.

Yace dole sai yankunan biyu sun hada kai sun kawo dan takara da ya ke da karbuwar da zata sa ya ci zabe, yace kuma dole dan takarar ya zamana yana da kudi.

Yace saboda zaben Najeriya dole sai da kudi ake cinsa.

Karanta Wannan  Iyalina sunce matsin Yayi Yawa in Aje Mukamina Kada A Kàshè ni, Kamar Yanda Aka Kèshè Thomas Sankara: Nace Masu A A Koda na Mùtù To Tabbas Na Mùtù ne Wurin ceto Al'ummar mu>>Inji Matashin Shugaban kasar Burkina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *