Saturday, October 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hadiza Gabon ke shan yabo bayan halin kamun kai data nuna a wajan taro

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon na ta shan Yabo bayan halin kamun kai data nuna a wajan wani taro.

Wani ne ya je ya zauna a kisa da ita inda ita kuma ta tashi ta bar masa kujerar.

Saidai shima da ya lura, ya tashi ya bata waje.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *