Wednesday, March 18
Shadow

Ashe shugaba Tinubu ya halarci Daurin auren dan Atiku da ya koma APC

Bayan da dan Atiku Abubakar, me suna Abba Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar APC.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Inda har sai da Atikun ya fito yace ra’ayin dansa ne ya koka jam’iyyar APC kuma ba zai tursasa masa ra’ayin siyasa ba.

Saidai Rahotanni sun bayyana cewa, a baya, Shugaba Tinubu kamin ya zama shugaban kasa, ya halarci daurin auren dan Atikun da aka yi a Dubai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hukumar Sojojin Saman Najeriya ta fitar da sanarwa kan jirgin saman C-130 dake Burkina Faso da sojoji 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *