Saturday, October 17
Shadow

Ashe wakar Abadan ba Macece ta yi ta ba?

Ashe wakar Abadan ba macece ta yi ta ba.

Wannan me suna Abba Abubakar shine yayi wakar Abadan.

Ya bayyana hakane a hirar da RFI Hausa suka yo dashi.

@rfi_ha

Mutane sun sha nuna min kyama saboda muryar mata da Allah ya ba ni – Abba Abubakar, mawaƙin Kannywood

♬ original sound – RFI Hausa – RFI Hausa

Karanta Wannan  Goodluck Jonathan, da Bukola Saraki sun yiwa Tsohon Shugaban kasa, Marigayi Umar Musa 'Yaradua addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *