Thursday, November 26
Shadow

An samar da gidan mai wanda mutum da kansa zai rika zubawa kansa man fetur a Abuja

An samu gidan mai na farko a Abuja wanda babu masu sayar da man mutum ne da kansa zai shiga gidan man ya saka katinsa na ATM kuma ya matsawa kansa

Karanta Wannan  Da Tinubu ya zarce a 2027 gara ma koda daga kudu ne a sake samun wani ya zama shugaban kasa>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *