Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Kotu ta tsayar da ranar 26 ga watan Oktoba dan yanke hukunci kan zargin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da yiwa wayar Malam Nuhu Ribadu Kutse

Rahotanni sun bayyana cewa, Kotu ta tsayar da ranar 26 ga watan Oktoba dan yanke hukuncin zargin tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu kutse.

An hangi Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a zaman kotun.

Daya daga cikin abinda ya dauki hankula shine hannun Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da aka gani da faci watau alamar rashin lafiya.

Karanta Wannan  Ba na so na tsaya takara a 2027 – El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *