Friday, January 23
Shadow

Atiku Abubakar ya yiwa Peter Obi barka da zuwa jam’iyyar ADC

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya koma jam’iyyar ADC.

Atiku Abubakar ya tayashi murna inda yake cewa, yana masa maraba da shigowa jam’iyyar ta ADC.

Atiku yayi fatan zasu hada hannu dan ciyar da Najeriya gaba.

Karanta Wannan  BUA ya yabawa Tinubu kan karyewar farashin kayan abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *