Friday, December 26
Shadow

Atiku Abubakar yayi murnar samun Jika

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yayi murnar samun jika.

Ya wallafa hotunan bikin suna da aka yi na jikar tasa.

inda yayi mata Addu’a.

Karanta Wannan  Mutane 573,519 ne suka nemi aikin Kwastam wanda ma'aikata 3,927 ne kadai za'a dauka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *