Wednesday, April 8
Shadow

Atiku ya baiwa shugaban jam’iyyar ADC na jihar Adamawa kyautar mota

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya baiwa shugaban jam’iyyar ADC na jihar Adamawa, Hon. Shehu Yohanna kyautar mota.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata 'Yar'adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *